A Amurka kaɗai, inda babu mafi ƙarancin shekarun aure na tarayya, sama da yara ƙanana 300,000 sun yi aure bisa doka tsakanin ...
Chelsea na shirin lale fam miliyan 43 domin ɗauko Jeremy Jacquet, Napoli na son Evan Ferguson , yayin da Bournemouth ke ...
Fadar White House ta sanar da sunayen waɗanda za su sa ido kan mataki na gaba na shirin samar da zaman lafiya na shugaban ...
Manchester United na son ɗauko Oliver Glasner, Chelsea da Manchester City na hamayya Dro Fernandez, yayin da Tottenham ke son ...
Tammy Abraham zai iya dawo wa Aston Villa, Manchester United na fatan ɗauko Carlos Baleba a bazara, yayin da Juventus ke ...
Waɗanda aka ɗauka aikin sojin sun faɗa wa BBC cewa matar wadda ta kasance tsohuwar malama, ita ce ta yaudare su cewa ba za su ...
Ta daɗe tana burin mallakar Greenland. Bayan sojojin Nazi na Jamus sun mamaye yankin da ake kira Jutland a Denmark a lokacin ...
Kafin mu shiga batun bukukuwa da raye-raye, ko ka taɓa tunanin mene ne ya sa aka ayyana watan Janairu a matsayin watan farkon ...
Khalil - wanda hotonsa yake a ƙasa - bai so a naɗi tattaunawarsa ba, a cewar mahaifiyarsa Aljin. An buƙace ta ta nuna kamar ...
A ranar 23 ga watan Yunin shekarar 1981 ne ƴan majalisar jihar Kaduna suka tsige Balarabe Musa, inda ya zama gwamnan farko da ...
Everton na harin sayen ɗan bayan Arsenal Ben White, na Ingila, domin shawo kan matsalar da suke fuskanta a ɓagaren dama na ...
Tun a farko-farkon mulkin Fubara aka fara rikici a game da shugabannin ƙananan hukumomi, inda bayan wa'adin waɗanda Fubara ya ...